Shugaban kasar Ghana | |
---|---|
public office (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | President of the Republic (en) da shugaban gwamnati |
Bangare na | Majalisar zartarwar Ghana |
Farawa | 1 ga Yuli, 1960 |
Suna a harshen gida | The President of the Republic of Ghana |
Honorific prefix (en) | Excellency (en) |
Wurin zama na hukuma | Gidan Jubilee da Sansanin Osu |
Officeholder (en) | Nana Akufo-Addo, John Mahama, John Atta Mills, John Kufuor, Jerry Rawlings, Hilla Limann, Edward Akufo-Addo (mul) da Kwame Nkrumah |
Ƙasa | Ghana |
Applies to jurisdiction (en) | Ghana |
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) | Vice President of the Republic of Ghana (en) |
Shafin yanar gizo | presidency.gov.gh |
Nada jerin | list of heads of state of Ghana (en) |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana |
Yankuna na Ghana | Yankin Greater Accra |
Birni | Accra |
Shugaban Jamhuriyar Ghana: Shine zababben shugaban kasa kuma shugaban gwamnatin Ghana, sannan kuma babban kwamandan askarawan Ghana. Shugaban Ghana na yanzu shi ne Nana Akufo-Addo, wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2016 tare da shugaba mai ci, John Dramani Mahama, da tazarar kashi 9.45%. An rantsar da shi kan ofis a ranar 7 ga Janairun 2017.